Kafa domin labarai
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya kammala biyan bashin haƙƙin ma’aikatan da suka bar aiki na shekara da shekaru, tun daga shekarar 211, wanda ya kama Naira 9,357,743,281.35. In dai…