Kafa domin labarai
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce Allah zai fallasa ya kuma kunyata waɗanda ke da hannu wajen kai munanan hare-hare da kashe-kashen rashin hankali da ’yan bindiga ke yi…