Hukumar Zakka da Waƙafi ta Jihar Zamfara: Fata Ga Marasa Galihu Da Kawo Canji A Rayuwar Jama’a

Daga Abdullahi Musa Makka A ‘yan makonnin da suka gabata ne Hukumar Zakka da Waƙafi ta jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Sheikh Umar Ahmad Kanoma, ta bullo da wasu sabbin hanyoyi…

Wajibi Ne A Hukunta Jami’an Tsaron Da Suka Auka Mana A Kaduna Da Zariya -‘Yan Shi’a

A taron tunawa da ranar Qudus ta duniya da aka gudanar ranar 5 ga Afrilu, 2024, zanga-zangar lumana a fadin Kaduna da Zariya ta rikide zuwa ban tausayi yayin da…

Mun Yi Nadamar Zabar Tinubu -Dattawan Arewa

Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta bayyana nadama kan yadda yankin ya zabi Shugaba Bola Tinubu a 2023. A wata hira da jaridar GUARDIAN a ranar Talata, Abdul-Azeez Suleiman, mai magana…

An Samu Bullar Sabuwar Cuta A Jihar Sakkwato

Hukumar hana yaduwar cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta tabbatar da bullar wata sabuwar cuta da ba a san ta ba a jihar Sakkwato. Babban daraktan hukumar, Dakta Jide Idris, ya…

ƘARAMAR SALLAH: GWAMNAN ZAMFARA YA TAYA MUSULMI MURNA

ƘARAMAR SALLAH: GWAMNAN ZAMFARA YA TAYA MUSULMI MURNA, TARE DA YIN KIRA GARE SU SU ZAFAFA WURIN YIN ADDU’AR SAMUN ZAMAN LAFIYA Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya taya ɗaukacin…