Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban ƙungiyar cigaban matasa a siyasar Kano (Kano Youth Democrat), Malam Aliyu Sama’ila ya yi tir da matakin rashin biyaya da Sanatan Kano ta Kadu ya…
Kamfanin mai na Dangote ya bayyana yi wa ‘yan kasuwa da ke saro man fetur a matatarsa ragin kuɗin man. Cikin wata sanarwa da babban jami’in sadarwar kamfanin, Anthony Chiejina…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a kan yaɗa labarai, Malam Abdul’azeez Abdul’azeez, ya bayyana cewa tsohon tsarin da ake a kai…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na samar da guraben ayyukan yi ga mutanen da rayuwarsu ta dogara ga harkokin tashar mota. A ranar Litinin ne gwamnan…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci sababbin zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomin jihar da su bai wa al’ummarsu fifiko wajen tabbatar da adalci a gudanar da ayyukan raya jihar. Hukumar…
Daga Hussaini Yero, Gusau Shugaban ma’aikatan jihar Zamfara Ahmad Liman, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin tantancewa, tare da aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi na Duba Saba’in ya bayyana…
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana jagoran Kwankwasiyya Dakta Rabiu Musa Kwankwaso da cewa jagora ne na fita kunya da ya tasa jihar Kano da ƙasar nan don neman cigaba,…
An bayyana fitaccen ɗan kasuwan nan na ƙasar nan, Alhaji Barau Ɗahiru Mangal da cewa Uba ne ta fannoni daban-daban kama daga siyasa, kuma babban jagora ne a harkar kasuwanci.…
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa akwai daɗaɗɗiyar kyakkyawar alaƙa da ‘yan’uwantaka da zumunta tun na kaka da kakanni a tsakanin masarautar Haɗejia da ta Kano har yanzu kuma…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Hon Bello Jadda Sharifai mataimakin na musamman ga Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf a kasuwar waya na titin Beirut, wanda kuma ɗan takarar shugabancin…





