Abin Da Ya Sa Na Fito Takarar Kujerar Shugabancin Kasuwar Waya Ta Titin Beirut, Kano Hon. Bello Sharifai

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hon Bello Jadda Sharifai mataimakin na musamman ga Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf a kasuwar waya na titin Beirut, wanda kuma ɗan takarar shugabancin…