Daga Hussaini Yero, Gusau Shugaban ma’aikatan jihar Zamfara Ahmad Liman, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin tantancewa, tare da aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi na Duba Saba’in ya bayyana…
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana jagoran Kwankwasiyya Dakta Rabiu Musa Kwankwaso da cewa jagora ne na fita kunya da ya tasa jihar Kano da ƙasar nan don neman cigaba,…
An bayyana fitaccen ɗan kasuwan nan na ƙasar nan, Alhaji Barau Ɗahiru Mangal da cewa Uba ne ta fannoni daban-daban kama daga siyasa, kuma babban jagora ne a harkar kasuwanci.…





