Lauyoyi Sun Shirya Taron Bita Kan Hulɗa Da Masu Almundahanan Kuɗaɗe A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa reshen Ungogo ta jihar Kano, ta gudanar da taron ƙara wa juna sani na yini ɗaya na horar da ƙwararru kan ɗa’a…

A Shirye Muke Mu Ba Gwamnati Goyon Baya -Shugaban TOKAN Rayyan Yusuf

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙungiyar TOKAN (Trycles Operators Association Kano State), Alhaji Rayyan Yusuf ya bayyana haɗe ƙungiyoyin mamallaka da matuƙa baburan A Daidaita Sahu domin yin magana da murya…

VOTORA Za Ta Bai Wa Gwamnatin Kano Haɗin Kai Don Kau Da Ƙalubale Da Matsaloli Da Sana’armu Ke Fuskanta -Nazifi BK Gidan Kuɗi

Daga Ibrahim Muhammad Kano An yaba da matakin da gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusuf ta ɗauka ta ƙarƙashin Ma’aikatar slSufuri na haɗe kan ƙungiyoyin masu baburan…

Ƙungiyar Kasuwar Galadima Ta Aiwatar Da Gyaran Titi

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar ‘yan kasuwar Galadima ƙarƙashin jagorancin Alhaji Mustapha Shu’aibu Sulaiman, sun gudanar da aikin gyaran titin kasuwar da ya taso daga kwanar kasuwar zuwa kan titin Faransa.…

Sabbin Ɗaliban Kwalejin Ilimi Ta Aminu Kano Sun Fara Karatu

Daga Ibrahim Muhammad Kwalejin Ilimi ta Aminu Kano (AKCOE) da haɗakar Jami’ar Tarayya ta Dutsinma ta gudanar da bukin rantsar da sabbin ɗalibai karo na biyu da za su yi…

Gidauniyar Abdullahi Rara Za Ta Raba Kayan Abinci Da Na Sa Wa Ga Marayu Sama Da 2000 A Hadejia A Ramadan

Daga Ibrahim Muhammad Kamar yanldda aka saba, sama da marayu 2000 ne a garin Haɗejia za su amfana da kayan abinci da na Sallah da Gidauniyar Abdullahi Rara ta za…

Cibiyarmu Ta Manaru AlHuda Za Ta Ciyar Da Masu Azumin -Kulliya Fatima Muhammad Fagge

Daga Ibrahim Muhammad Cibiyar Manarul Alhuda da ke a jihar Kano a bana ma sun tsara shirye-shirye na faɗakarwa na tsawon mako bakwai a cikin watan Azumin Ramadan. Mai kula…

Za Mu Ƙone Gurɓatattun Kayan Da Muka Kama -Umar Alhaji Bala

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban kwamitin kare haƙiƙin mai saye da sayarwa na jihar Jigawa, Alhaji Umar Alhaji Bala ya ce nan gaba kaɗan Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi zai…

Ba Ku Za Ku Tsara Yadda Za A Gudanar Da Aikin Hajji Ba; Martanin Ƙungiyar NHMST Ga Ƙungiyar IHR

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar ‘yan jarida masu tallafawa aikin Hajji ta Nijeriya ta lura da damuwar da aka nuna dangane da farashin canjin da aka yi amfani da shi wajen…

Ɓata-Gari Sun Auka Wa Mutane Bayan Rabon Kayan Tallafi Da Ɗan Majalisar Tarayya Ya Yi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Wasu gungun ɓata-garin matasa sun yi yunƙurin ƙwace kayayyaki da wayoyin al’umma bayan rabon tallafi da ɗan majalisar tarayya na Fagge Muhammad Bello Shehu ya yi a…