Mun Naɗa Sarautu 65 Domin Ƙarfafa Masu Ba Ga Gudunmawa Ga Cigaban Al’ummar Gwagwarwa –Dagaci

Daga Ibrahim Muhammad Kano Dagacin garin Gwagwarwa da ke ƙaramar hukumar Nasarawa a Jihar Kano, Alhaji Usman Sanusi Aliyu, ya bayyana cewa masarautar Gwagwarwa ta naɗa mutane 65 a muƙamai…

Gwamnatin Umar Namadi Na Ba Da Kulawa Ta Musamman Wajen Bunƙasa Makarantun Kimiyya Da Fasaha A Jigawa –Farfesa Abbas Badakaya

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa zuwan Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi Danmodi, ya zo da sabbin tsare-tsare da matakai na musamman domin farfaɗo da kimar makarantun Kimiyya…

Kungiyar KASSOSA ta Dawakin Tofa (Aji na 1984) Ta Shirya Taron Tunawa da Marigayi Malam Haruna Ungogo

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Sakandiren Kimiyya ta Dawakin Tofa, aji na 1984, ƙarƙashin ƙungiyar KASSOSA, ta gudanar da wani taron jawabai na musamman domin tunawa da marigayi…

Ambasada Abdulrahman Salga Ya Jagoranci Gangamin Motsa Jam’iyyar ADC A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da wani gagarumin gangamin motsa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) tare da buɗe sabbin ofisoshin jam’iyyar a ƙaramar hukumar Dala ta jihar Kano, a…

Za Mu Ci Gaba da Ba da Gudummawa Wajen Bunkasa Cigaban Al’ummar Gwagwarwa, Kano

– Barista Ibrahim Aliyu Wannan rana ta farin ciki ce ga al’ummar garin Gwagwarwa, biyo bayan naɗin sabbin masu sarauta da Mai Girma Dagacin Gwagwarwa, Alhaji Usman Sanusi Aliyu, ya…

An Karrama Marigayi Malam Haruna Ungogo Bisa Gudunmawarsa Ga Cigaban Ilimi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar makarantun Sakandaren Kimiyya ta jihar Kano, wadda aka fi sani da KASSOSA, ta karrama fitaccen Malamin Lissafi, marigayi Malam Haruna Ungogo, bisa irin gagarumar gudunmawar…

Jami’ar Bayero Na Da Kyakkyawar Dangantaka Da KASSOSA -Farfesa Haruna Musa

Daga Ibrahim Muhammad Kano An shawarci mambobin ƙungiyar tsofaffin ɗaliban makarantun Sakandaren Kimiyya na jihohin Kano da Jigawa, wato KASSOSA, da kada su yi ƙasa a gwiwa wajen halartar tarurrukan…

Walin Gafasa Ya Yaba Da Cigaban KASSOSA, Amma Ya Nemi A Gyara Wasu Muƙamai

Daga Ibrahim Muhammad Kano Wani mamba a ƙungiyar tsofaffin ɗalibai ta KASSOSA, Kwamared Awaisu Nasir Wali (Walin Gafasa), ya bayyana cewa an samu gagarumin cigaba a harkokin shugabancin ƙungiyar ƙarƙashin…

Ƙungiyar Ɗalibai 501 da Kwankwaso Ya Tura Karatu Ƙasashen Waje Sun Gudanar Da Taro

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar ɗalibai guda 501 da Sanata Dakta Rabiu Musa Kwankwaso ya fara turawa karatu ƙasashen waje da kuma manyan jami’o’i a cikin Nijeriya, sun gudanar da…

Yau Za A Yi Jana’izar Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano Hon. Sarki Aliyu Daneji

Daga Ibrahim Muhammad, Kano An tabbatar da rasuwar ’yan Majalisar Dokokin Jihar Kano guda biyu da ke wakiltar ƙananan hukumomin Ungoggo da Birnin Kano. Marigayan sun haɗa da Hon. Aminu…