Gwamna Lawal Ya Gana da Majalisar Malamai ta Zamfara, Ya Nemi A Ƙara Addu’o’in Neman Zaman Lafiya

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya roƙi Majalisar Malamai ta Jihar da ta ƙara dagewa wajen yin addu’o’i domin samun zaman lafiya da dawwamammen tsaro a faɗin jihar. Gwamnan ya…

Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Dare Lawal, ya bayyana alhini mai zurfi bayan samun rahoton kisan jami’an tsaro takwas da ’yan bindiga suka yi a hanyar Funtuwa zuwa Gusau. Rahoton ya…