Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar da Majalisar Habaka Abinci Mai Gina Jiki Ta Zamfara, Ya Ce Tamuwa Barazana Ce Ga Tattalin Arziki

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa matsalar rashin abinci mai gina jiki ba batun lafiya kaɗai ba ce, illa ce ta tattalin arziki da ke gurgunta ci gaban…

Gwamnatin Zamfara Ta Kammala Zagaye Na Goma Na Aikin Jinya Kyauta, An Kula Da Marasa Lafiya 3,447

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ta kammala zagaye na goma na shirinta na musamman na aikin jinya kyauta, inda aka kula da marasa lafiya 3,447 daga sassa daban-daban na…