Shekaru 69: Kwankwaso Shugaba Ne Mai Hangen Nesa Da Jajircewa -Talban Fanshekara Ambasada Isyaka Yahaya
Daga Ibrahim Muhammad Mataimakin shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Ambasada Isyaka Yahaya Taliban Fanshekara, ya taya tsohon Gwamnan jihar Kano, kuma tsohon ministan tsaro madugun Kwankwasiyya, Sanata Dakta Injiniya…









