Kafa domin labarai
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da kwamitocin tantancewa da na ayyuka na musamman na jam’iyyar PDP a ranar Juma’a, a shirye-shiryen gudanar da babban taron gangamin jam’iyyar mai…