Assasa Farfaɗo Da Al’adun Gargajiya; Gwamnatin Kano Ta Yi Abu Mai Kyau -Hon. Tukur Muhammad Wada
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana assasa farfaɗo da al’adunmu na gargajiya da ware ranaku na musamman a jihar Kano a matsayin wani muhimmin abu, kuma abin alfahari ne da…
Riƙo Da Al’adunmu Masu Kyau Na Da Muhimmanci Sosai -Hon. Salisu Bebeji
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana al’adunmu da cewa na da muhimmanci sosai suna ajiye tarihi da ɗabi’u masu kyau da tarbiyya da rayuwa ta addini da usulinmu. Hon. Dakta Alhassan…
Ƙaramar Hukumar Ɓagwai Ta Yi Fice A Noma Da Kiwo -Hon. Bello Gadanya
Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙaramar hukumar Ɓagwai Hon. Bello Abdullahi Gadanya ya yaba wa Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf da mataimakinsa Kwamared Aminu Abdussalam bisa shirya taron kalankuwa…









