Allah Ya Hore Mana Ƙasar Noma Kayan Abinci A Ƙaramar Hukumar Doguwa -Hon. AbduRashid Rulwan Doguwa

Daga Ibrahim Muhammad Taron nuna al’adu na taimakawa wajen farfaɗo da dukkan abubuwa da al’adu ana ƙara sani daga mutane daban-daban, hakan abin ƙarfafa gwiwa ne duba da al’ada madubi…

Makarantar Tanwirul Azhar Li Tahafizil Kur’ani Ta Yi Taron Saukar Ƙur’ani Da Maulidin Annabi (S)

Daga Ibrahim Muhammad An gudanar da taron saukar karatun Ƙur’ani Karo na biyar na makarantar Tanwilur Azhar Li Tahafizil Ƙur’an a ranar Lahadi. Taron ya sami halartar iyayen ɗalibai maza…

Taron Nuna Al’adu Zai Jawo Baƙi Daga Ƙasashen Waje Don Yawon Buɗe Ido Da Zuba Jari -Hon.Hashimu Garba Mai Sabulu

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana ƙaramar hukumar Ghari da cewa dama tana da kyakkyawan tarihi a jihar Kano da ma ƙasa baki ßaya duk abin da ake na al’adun gargajiya…