Shekaru 69: Kwankwaso Shugaba Ne Mai Hangen Nesa Da Jajircewa -Talban Fanshekara Ambasada Isyaka Yahaya
Daga Ibrahim Muhammad Mataimakin shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Ambasada Isyaka Yahaya Taliban Fanshekara, ya taya tsohon Gwamnan jihar Kano, kuma tsohon ministan tsaro madugun Kwankwasiyya, Sanata Dakta Injiniya…
SAƘON TAYA MURNAR CIKAR JAGORAN KWANKWASIYYA DAKTA RABI’U MUSA KWANKWASO SHEKARA 69 A DUNIYA
Saƙo dagaHon. MuhammadAdamu Bambay.
An Gudanar Da Baje Koli Na Ƙasa Karo Na 11 Kan Sarrafa Abinci Mai Gina Jiki A Kano
Daga Ibrahim Muhammad An gudanar da baje kolin kayan abinci masu gina jiki na ƙasa karo na sha ɗaya a jihar Kano da wasu cibiyoyin masana a kan harkar noma…
Gwamna Lawal Ya Gana da Majalisar Malamai ta Zamfara, Ya Nemi A Ƙara Addu’o’in Neman Zaman Lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya roƙi Majalisar Malamai ta Jihar da ta ƙara dagewa wajen yin addu’o’i domin samun zaman lafiya da dawwamammen tsaro a faɗin jihar. Gwamnan ya…
















