Al’ummar Kano Su Fito Su Yi Rijistar Katin Zaɓe Don Tabbatar Da Nasarar Abba da Kwankwaso A 2027 -Mariya Ali Zage
Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga ‘yan Kwankwasiyya da sauran al’ummar ƙasar nan a duk inda suke su tabbatar sun yi rijistar katin zaɓe domin tabbatar da Abba Kabir…
Ban Rubuta Wa Wata Jam’iyya Wasiƙar Neman Iznin Shiga Ba
Daga Ibrahim Muhammad Sanata Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso ya musanta labarin da ake yaɗawa na cewa ya rubuta wa jam’iyyar APC buƙatar shiga cikin ta. A rana Slhamis ne aka…
Ƙungiyar Cigaban Al’ummar Ɗambatta Da Makoɗa Ta Karrama Hon. Kabiru Muhammad PA Domestic Na Gwamnan Bauchi
Daga Ibrahim Muhammad Kano Hon. Kabiru mataimaki na musamman ga Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad Abdulƙadir a kan al’amuran da suka shafi cikin Gida (P.A Domestic), ya bayyana jin…
Za Mu Riƙe Amanar Da Dakta Rabi’u Kwankwaso Ya Ɗora Mana Don Kawo Gyara A Doguwa -Hon Ali Abdu
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa aure tsakanin Ango da Amarya ana yin sa ne a bisa soyayya, yarda da gamsuwa tsakaninsu, za su zauna tare kamar yadda Allah…
An Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki Na Hukumar Yi Wa Kamfanoni Rijista (CAC) A Kano
Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da taron masu ruwa da tsaki na Hukumar yi wa kamfanoni rijista (CAC) a jihar Kano, inda aka tattauna a kan yadda za a…
















