2027: Su Waye Ke Tsoron Guguwar Makinde A Jam’iyyar PDP?
Daga Bello Hamza, Abuja Lokacin da jam’iyyar PDP ta gudanar da taron Kwamitin Zartarwa na Kasa karo na 102 ta yanke shawarar ware takarar shugaban kasa na shekarar 2027 ga…
Kano Ce Kan Gaba A Samun Nasarar Cin Jarabawar NECO
Daga Ibrahim Muhammad Jihar Kano ta fito a matsayin jiha ta fi kowa cin jarabawar kammala Sakandare ta cikin gida (SSCE Internal) ta shekarar 2025 wacce Hukumar Jarabawa ta Ƙasa…
Sanatan Rufa’i Sani Hanga Ya Ƙaddamar Da Aikin Gina Hanya Mai Tsawon Mita 300 A Ƙaramar Hukumar Dala, Kano
Daga Ibrahim Muhammad Sanatan Kano ta Tsakiya Hon. Rufa’i Sani Hanga ya ƙaddamar da aikin yin wata sabuwar hanya mai tsawon mita 300 a ‘Yan Mata Layin Gasa mazaɓar Gobirawa…
Sunayen Shugabannin Jam’iyyar ADC Na Jihohi Da Ake Yaɗawa Ba Na Gaskiya Ba Ne
Daga. Ibrahim Muhammad ADC ta yi zargin cewa wasu na neman haifar da rikici a cikin jam’iyyar bayan amincewa da Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta yi…
















