African Academy Da Ke Kano Ta Yaye Ɗalibai Sama Da 2000
Daga Ibrahim Muhammad Ɗalibai sama da 2,000 ne suka sami shaidar Diploma bayan kammala karatu a fannin addinin Musulunci da suka gudanar a Africa Academy da ke ƙarƙashin Africa TV3.…
Daga Ibrahim Muhammad Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi ya yi naɗe-naɗen sarauta guda biyar a fadarsa, ciki har ɗansa Alhaji Adam Lamiɗo Sanusi da ka naɗa Tafidan Kano.…
Daga Ibrahim Muhammad Kwamared Yahaya Yakub Umar Shugaban ƙungiyar ma’aikata sakatarori da masu aikin kwamfuta da masu ɗauko rahoto na ma’aikatan gwamnati na jihar Kano, ya cire wa gwamnatin Abba…
Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano na kan gaba wajen abin da ya shafi kyautata jin daɗin ma’aikata a ƙasar nan, shi ya sa ma’aikata suka fito suke nuna gamsuwa…
Daga Ibrahim Muhammad Haɗaɗdiyar ƙungiyar ‘yan Tifa da dangoginta na ƙasa reshen jihar Kano, ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano ta taimaka wa ‘yan ƙungiyar ta ba su motocin…
Daga Ibrahim Muhammad Ma’aikatar yaɗa labarai da al’amuran cikin gida, ta gudanar da taron bita na kwanaki biyu ga limaman Juma’a na jihar Kano domin tunatar da su wajibin da…
Daga Imam Muhammad Sarkin kasuwar Ƙofar Wanbai, Alhaji Bashir Adamu ya naɗa Alhaji Ibrahim Lawan Ɗan Amana, sarautar Magajin Garin Kasuwar Ƙofar Wanbai. Taron naɗin wanda ya gudana a ƙarƙashin…
Daga Ibrahim Muhammad An rantsar da sabbin shugabannin ƙungiyar ‘yan jarida na yanar gizo reshen jihar Kano. Taron an gudanar da shi ne a sakatariyar ƙungiyar ‘yan jarida ta ƙasa…
Daga Ibrahim Muhammad Makarantar Babban Malami Madabo Islamiyya ta gudanar da taron yaye ɗalibai da suka yi saukar karatun a ranar Lahadi a ɗakin taro na gidan Mumbayya. Shugaban makarantar…
Daga Zainab Rauf, Abuja A ranar Asabar 28 ga Shawwal 1446 (26/4/2025) aka ƙaddamar da littafin tarihin Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky, wanda ya bayar da kansa mai suna…
Daga Ibrahim Muhammad Ɗalibai sama da 2,000 ne suka sami shaidar Diploma bayan kammala karatu a fannin addinin Musulunci da suka gudanar a Africa Academy da ke ƙarƙashin Africa TV3.…






