Gwamna Lawal Ya Karbi Baƙuncin Jami’an Hukumar NSCDC 10 ‘Yan Asalin Zamfara Da Suka Samu Ƙarin Girma

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya karbi baƙuncin jami’an hukumar tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) su goma ‘yan asalin jihar bayan samun ƙarin girma. Jami’an da aka yi wa ƙarin…

Ɗan Masanin Ƙauran Namoda Sahabi Liman Zai Gina Makarantar Nazarin Addinin Musulunci

Daga Ibrahim Muhammad A ƙoƙarinsa na kishin bunƙasa ilimin addinin Musulunci, Ɗan Masanin Ƙauran Namoda, Alhaji Sahabi Usman zai gina katafariyar babbar makaranta ta nazarin ilimin addini da aka sa…

Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci Ta Ziyarci Zamfara, Ta Yaba Wa Gwamna Dauda Lawal Bisa Ƙoƙarin Yaƙi Da ‘Yan Bindiga

Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Ƙasa ta yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal kan yadda ya ke tallafa wa cibiyar,tare da ɗauki nauyin wannan shiri na cibiyar, tare da…

Tsoro Da Ƙwadayi Ke Sa Wasu ‘Yan Siyasa Ke Rige-Rigen Komawa APC -Ambasada Salga

Daga Wakilinmu Jigo a jam’iyyar PDP, kuma tsohon ɗan takarar Majalisar Tarayya na ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano a 2023, Hon. Ambassador Abdurahman M. Salga, ya nuna matuƙar takaicinsa…

UNDP YA YABA WA GWAMNA LAWAL

Hukumar Raya Ƙasashe ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP) ta yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa jajircewarsa wajen ba da tallafin da zai amfani al’ummar jihar Zamfara. A ranar Laraba ne…

Sayar Da Kadarorin Gwamnati: Matasan Arewa Sun Bai Wa Atiku da El-Rufai Wa’adin Makonni 2

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar Matasan Arewa da ke da alaƙa da jam’iyyar APC, ta bayyana cewa ƙoƙarin da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar da tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir…

Aure Na Buƙatar Haƙuri Da Mutunta Juna -Hon. Abdullahi Yahaya Tsamiyar Kara

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga ma’aurata musamman su zama masu girmama juna da sanin ya kamata da yin haƙuri a tsakaninsu. Ɗan Malisar jihar Kano mai wakiltar ƙaramar…

Gwamnatin Kano Za Ta Kashe Ɓeraye Don Daƙile Yaɗuwar Cutar Lassa

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta ƙuduri aniyar kashe ɓeraye a ƙaramar hukumar Garun Malam don daƙile barazanar yaɗuwar cutar Lassa. Kwamishinan Lafiya na jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran…

Shugaban ƙaramar hukumar Doguwa Ya Nemi Al’ummar Yankin Su Zauna Lafiya

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙaramar hukumar Doguwa da ke jihar Kano, Hon. Abdulrashid Ridwan ya yi kira ga al’ummar yankin a kan da su zauna lafiya a tsakaninsu. Ya yi…

Na Karɓi Mulki Lokacin Da Jihar Zamfara Ke Fama Da Matsaloli Ta Kowace Fuska– Gwamna Lawal

Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya bayyana cewa, lokacin da ya karɓi mulki daga tsohon gwamna Bello Matawalle, jihar Zamfara tana cikin matsaloli ta kowace fuska.…