Governor Uba sani has approved a new competition software system in Kaduna geographic information service(KADGIS) that will curb the corrupt practices in compensation of land within the state. Director General…
Daga Ibrahim Muhammad Kwamishinan Ma’aikatar Sufuri na jihar Kano, Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala, ya bayyana cewa aiki tuƙuru da kyakkyawan niyya na son ci gaban al’ummar jihar Kano ne…
DagaIbrahim Muhammad Gamayyar matasa masu kishin samar da cigaban ƙaramar hukumar Rimin Gado sun yi zama da Shugaban ƙaramar hukumar, Hon. Muhammad Sani Salisu Jili domin fahimtar juna da yadda…
Ƙungiyar Kasuwanci ta Nijeriya da Amurka (NACC) ta karrama Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal da babbar lambar yabo ta jagoranci da hidimar al’umma. A ranar Asabar ne ƙungiyar ta yi…
Daga Ibrahim Muhammad Al’umma daga ƙananan hukumomin Madobi da Bichi sun raka sabon Manajan Daraktan Hukumar Kogunan Haɗejia da Jama’are, tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Rabi’u Sulaiman Bichi da…
Daga Ibrahim Muhammad Arewa Media Foundation And Development, ta karrama shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Dakta Hashim Sulaiman Dungurawa saboda kyakkyawan jagoranci da kawo cigaban al’umma da kuma son…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi da cewa wani bango ne, kuma majingini na addini da kuma masarauta aka rasa. Tsohon ma’ajin jam’iyyar APC na…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Mai ɗakin Gwamnan Jigawa.,Hajiya Amina Umar Namadi Ɗan Modi ta bayyana rasuwar Galadiman Kano Abbas Sanusi da cewa babban rashi ne saboda Uba ne baga ‘ya’yansa…
Da cikakken alhini da juyayi, kungiyar ‘Kannywood Film Industry Guilds and Associations (KAFIGAN)’ na mika ta’aziyyarta ga al’ummar Jihar Kano baki daya, bisa rasuwar Alhaji Abbas Muhammadu Sanusi, Galadiman Kano…
Daga Ibrahim Muhammad Ɗan kasuwa kuma shugaban rukunin kamfanonin HAMIR, Alhaji Hamisu Rabi’u Jingau, ya nuna mutuƙar alhininsa bisa rasuwar Galadiman Kano babban ɗan majalisar masarautar Kano, Alhaji Abbas Sanusi…





