Izala Ta Sanar Da Sunayen Malaman Da Za Su Gudanar Da Tafsiri A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban Majalisar Malamai na ƙungiyar Izalatul Bidi’a Wa Iƙamatus Sunna reshen jihar Kano, Shaikh Husaini Yakubu Rano, ya bayyana cewa a Azumin bana an tsara yadda tafsirin…

Commonwealth Society of Nigeria Honors Zaria Cleric Malam Magaji Umar Dan Aljannah

Commonwealth society of Nigeria has been commended for confering ambassadorial title to Zaria renowned Islamic cleric and philanthropist Malam Magaji Umar Dan Aljannah. Former Board Chairman of ABUTH Ahmed Rufa’i…

Coalition For Nigerian Democracy For Justice Condemned Assault Hon. Musa Mujahid Zaitawa

By Ibrahim Muhammad The Coalition for Nigerian Democracy for Justice has strongly condemned the assault on Hon. Musa Mujahid Zaitawa, coordinator of the APC Arewa Youths merger group, by a…

Zamanin Cin Zarafin Ma’aikata Ya Ƙare, Gwamnatina Ta Gaskiya Da Riƙon Amana Ce -Gwamna Abba Kabir Yusuf

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana takaicinsa kan rahotannin da suka nuna ana rage albashin wasu ma’aikatan gwamnati, ko kuma hana su albashinsu gaba…

Lauyoyi Sun Shirya Taron Bita Kan Hulɗa Da Masu Almundahanan Kuɗaɗe A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa reshen Ungogo ta jihar Kano, ta gudanar da taron ƙara wa juna sani na yini ɗaya na horar da ƙwararru kan ɗa’a…

A Shirye Muke Mu Ba Gwamnati Goyon Baya -Shugaban TOKAN Rayyan Yusuf

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙungiyar TOKAN (Trycles Operators Association Kano State), Alhaji Rayyan Yusuf ya bayyana haɗe ƙungiyoyin mamallaka da matuƙa baburan A Daidaita Sahu domin yin magana da murya…

VOTORA Za Ta Bai Wa Gwamnatin Kano Haɗin Kai Don Kau Da Ƙalubale Da Matsaloli Da Sana’armu Ke Fuskanta -Nazifi BK Gidan Kuɗi

Daga Ibrahim Muhammad Kano An yaba da matakin da gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusuf ta ɗauka ta ƙarƙashin Ma’aikatar slSufuri na haɗe kan ƙungiyoyin masu baburan…

Ƙungiyar Kasuwar Galadima Ta Aiwatar Da Gyaran Titi

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar ‘yan kasuwar Galadima ƙarƙashin jagorancin Alhaji Mustapha Shu’aibu Sulaiman, sun gudanar da aikin gyaran titin kasuwar da ya taso daga kwanar kasuwar zuwa kan titin Faransa.…

Sabbin Ɗaliban Kwalejin Ilimi Ta Aminu Kano Sun Fara Karatu

Daga Ibrahim Muhammad Kwalejin Ilimi ta Aminu Kano (AKCOE) da haɗakar Jami’ar Tarayya ta Dutsinma ta gudanar da bukin rantsar da sabbin ɗalibai karo na biyu da za su yi…

Gidauniyar Abdullahi Rara Za Ta Raba Kayan Abinci Da Na Sa Wa Ga Marayu Sama Da 2000 A Hadejia A Ramadan

Daga Ibrahim Muhammad Kamar yanldda aka saba, sama da marayu 2000 ne a garin Haɗejia za su amfana da kayan abinci da na Sallah da Gidauniyar Abdullahi Rara ta za…