Cibiyarmu Ta Manaru AlHuda Za Ta Ciyar Da Masu Azumin -Kulliya Fatima Muhammad Fagge

Daga Ibrahim Muhammad Cibiyar Manarul Alhuda da ke a jihar Kano a bana ma sun tsara shirye-shirye na faɗakarwa na tsawon mako bakwai a cikin watan Azumin Ramadan. Mai kula…

Za Mu Ƙone Gurɓatattun Kayan Da Muka Kama -Umar Alhaji Bala

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban kwamitin kare haƙiƙin mai saye da sayarwa na jihar Jigawa, Alhaji Umar Alhaji Bala ya ce nan gaba kaɗan Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi zai…

Ba Ku Za Ku Tsara Yadda Za A Gudanar Da Aikin Hajji Ba; Martanin Ƙungiyar NHMST Ga Ƙungiyar IHR

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar ‘yan jarida masu tallafawa aikin Hajji ta Nijeriya ta lura da damuwar da aka nuna dangane da farashin canjin da aka yi amfani da shi wajen…

Ɓata-Gari Sun Auka Wa Mutane Bayan Rabon Kayan Tallafi Da Ɗan Majalisar Tarayya Ya Yi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Wasu gungun ɓata-garin matasa sun yi yunƙurin ƙwace kayayyaki da wayoyin al’umma bayan rabon tallafi da ɗan majalisar tarayya na Fagge Muhammad Bello Shehu ya yi a…

Kwalejin Ilimin Ta Yusuf Maitama Sule Na Samun Kyakkyawar Kulawa daga Gwamnatin Kano -Farfesa Asiru

Daga Ibrahim Muhammad Tun zuwan gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf aka dawo da karatu a Kwalejin Ilimi ta Ghari da yanzu ta zama Yusuf Maitama Sule…

A Daina Tsangwamar Matasa Masu Shaye-Shaye -Mustapha Ɗandinshe

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa duk matashin da da ya jefa kansa cikin harkar ta’ammali da shan miyagun ƙwayoyi, wannan abun a tausaya masa ne ma a cikin al’umma.…

Ɗan Majalisar Tarayya Na Fagge Ya Yi Rabon Tallafi Ga Al’ummarsa Sama Da 3000

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da raba tallafin kayan dogaro da kai da jari da ɗan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Fagge,…

Gwamna Uba Sani Yana Ba Da Kyakkyawar Kulawa Don Inganta Lafiyar Mata Da Ƙananan Yara -Hon. Ahmad Isma’il Yakawada

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana Gwamnan jiha Kaduna Sanata Uba Sani da cewa yana bai wa harkar kulawa da lafiyar mata da ƙananan yara muhimmanci. Shugaban ƙaramar hukumar Giwa Hon.…

Alhaji Ibrahim Ɗanyaro Zai Dauki Nauyin Karatun Marayu 20

Daga Ibrahim Muhammad Fitaccen ɗan kasuwa kuma shugaban Dattawan kasuwar Muhammad Abubakar Rimi da kasuwar Singa, Alhaji Ibrahim Ɗanyaro, ya yi alƙawarin ɗaukar nauyin karatun marayu 20 domin inganta rayuwarsu.…

Ɗan Majalisar Tarayya Usman Ibrahim Kamfani Ya Tallafa Wa Hukumomin Tsaro Da Babura 32

Daga Ibrahim Muhammad A ƙoƙarinsa na tallafa wa harkar tsaro a mazaɓun ƙananan hukumomin Haɗejia, Auyo da Kafin Hausa da Hon. Usman Ibrahim Kamfani yake wakilta a Majalisar Tarayya ya…