Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar Hausawa masu sayar da kayan gini na kan titin Faransa a yankin Sabon Gari a ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano sun gudanar da zaɓen sabbin…
Daga Ibrahim Muhammad Ɗaya daga manyan baki a taron na ƙaddamar da littafin Hajiya Malama ‘Yar Kyakke Ɗanbatta, Alhaji Idris Ahmad Baban Hajiya ɗan asalin Ɗanbatta da yake kasuwanci garin…
Daga Ibrahim Muhammad An ƙaddamar da littafin tarihin Hajiya Malama ‘Yar Kyakke da marubuci Kamilu Mustapha Buhari ya rubuta a ranar Asabar a harabar Kwalejin koyon harkar jinya da ke…
Daga Ibrahim Muhammad Fitaccen ɗan siyasa a jihar Kano, kuma shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta Jihar, Ambasada Ahmadu Haruna Zago, ya rasu bayan fama da rashin lafiya.…
Daga Ibrahim Muhammad Tsohon ɗan majalisar tarayya na ƙaramar hukumar Tarauni, Hafiz Ibrahim Kawu na cigaba da tallafa wa al’ummar yankin ta fannoni daban-daban duk da cewa ba shi ne…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa duk lokacin da abokan sana’a a rayuwa za su zaɓi wasu mutane su karrama su saboda gamsuwa da irin rawar da suke takawa domin…
Daga Ibrahim Muhammad Shugaban kamfanin taki na Rara Agrovet, MD. Alhaji Abdullahi Rara ya bayyana cewa harkar noma yana tafiya daidai a jihar Jigawa sakamakon gwamnati ta na bakin ƙoƙarinta…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana Magajin Rafin Haɗejia da cewa mutum ne na mutane da ƙauna da soyayya ta sa aka zo daga sassa daban-daban domin taya shi murnar naɗin…
Daga Ibrahim Muhammad Hajiya Amina Muhammad Babandede, yaya ga sabon Magajin Rafin Haɗejia da aka naɗa, ta bayyana naɗin da aka yi wa ƙaninta da cewa abin farin ciki ne…
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya shaida wa Bankin Duniya cewa sannu a hankali, gwamnatin sa na samun nasara a kan ta’addanci a duk faɗin jihar. A Juma’ar da ta…





