An Yaba Da Naɗin Muhammad Babandede Sarautar Sarkin Rafi da Sarkin Haɗejia ya yi

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban kamfanin Alyumnah, Alhaji Ali ya bayyana cancantar naɗin da Sarkin Haɗejia Alhaji Abubakar Maje Haruna ya yi wa babban jami’in a hukumar hana fasa ƙwauri ta…

Abin Da Ya Sa Na Amsa Kiran Neman Takarar Shugabancin Ƙungiyar Masu Sayar Da Magungunan Ƙwari Ta Kano -Alhaji Abdulƙadir Gambo

Daga Ibrahim Muhammad Alhaji Abdulƙadir Gambo Ɗankoli, ɗaya daga cikin ‘yan takara da ke neman shugabancin ƙungiyar masu sayar da maganin ƙwari ta jihar Kano da aka fi sani da…

Muna Fuskantar Babbar Barazana -Masu Sana’a A Babbar Kasuwar Rano, Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano ‘Yan kasuwa a babbar kasuwar garin Rano da ke jihar Kano, sun nuna matuƙar damuwarsu a kan matakin da shugaban ƙaramar hukumar ke shirin ɗauka na…

Shugaban Ƙaramar Hukumar Roni Na Samun Kyakkyawan Yabo Daga Al’umma

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙaramar hukumar Roni da ke jihar Jigawa, Dakta Abba Ya’u, na samun yabo daga al’ummar yankin bisa irin matakan da yake ɗauka na tallafawa matasan yankin…

Ya Kamata Tsofaffin Ɗalibai Su Tallafa Wa Ilimi -Hafsat Masigawa

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga tsofaffin ɗalibai a kan su riƙa ba da gudunmuwa domin cigaban makarantu da suka sami ilimi a ciki ta yadda za su kyautata…

Tsofaffin Ɗaliban Rukunin Makarantun Alhaji Abdullahi Ɗanbatta Sun Yi Taron Sada Zumunta

Daga Ibrahim Muhammad Tsofaiffin ɗaliban rukunin makarantun marigayi Alhaji Abdullahi Ɗanbatta, Fuƙara’u Ƙofar Ruwa Sakandire da na Kwalejin Assahabah sun gudanar da taro da karrama waɗanda suka ba da gudunmuwa…

GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA MAJALISAR GUDANARWAR MANYAN MAKARANTU A ZAMFARA

A ranar Talatar da ta gabata ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da Majalisar Gudanarwa da shugabannin jami’o’i guda shida mallakin Jihar Zamfara. Majalisar da shugabannin da aka ƙaddamar sun…

Ba Mu Taɓa Ganin Fushin Dakta Muhammad Musa Ba Tun Da Muke Da Shi -Bala Alpha

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa DaktaMuhammad Musa Zango da cewa mutum ne mai mutuntaka da tasiri da tasa mutane ke alfahari da shi a cikin dukkan wani abu da…

Hukumar Hisba Ta Kai Samamen Kau Da Baɗala A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar Hisba ta jihar Kano ta samu nasarar kama wasu mutane mata da maza a wani samame da ta kai a unguwannin Ɗanladi Nasudi, Hotoro da Mariri…

Al’ummar Zango Sun Karrama Dakta Muhammad Musa Bayan Kammala Aiki A NNPC

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar ci gaban al’ummar Zango (Zango Community Development Association) da haɗin gwiwar Gidauniyar Fatah Zango (Fatah Zango Foundation) da ke ƙaramar hukumar Birnin Kano, sun gudanar da…