Ayyukan Shugaban Ƙaramar Hukumar Roni A Jihar Jigawa Dr. Abba Ya’u A Shekara 1

A yayin da Dr. Abba Ya’u yake cika shekara ɗaya da ‘yan watanni a cikin office na shugaban ƙaramar hukumar Roni a jihar Jigawa, mun waiwayi waɗansu ɓangarori na ayyukan…

Wa Ya Sace Mota Ƙirar Toyota Hilux A Gidan Gwamnatin Kano?

Daga Ibrahim Muhammad An sace daya daga cikin motocinda ke yiwa Gwamnan jihar Kano rakiya ƙirar Toyota Hilux a safiyar Litinin a harabar gidan gwamnatin Kano da yanzu haka bayan…

Za Mu Ci Gaba Da Tallafa Wa ’Yan Sanda Domin Inganta Ayyukan Su A Zamfara – Gwamna Lawal

Za Mu Ci Gaba Da Tallafa Wa ’Yan Sanda Domin Inganta Ayyukan Su A Zamfara – Gwamna Lawal Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada aniyar gwamnatin sa na ci…

Gidauniyar Abba Aliyu Gandu Ta Raba Solar Ga Al’umma

Gidauniyar Tallafawa Al’umma ta Abba Aliyu Gandu da ke jihar Kano ta bada horo sana’o’in hannu tare da raba tallafin Solar ga al’umma 500. Wannan shi ne karo ba adadi…

Ɗaliban Ƙaramar Hukumar Dala Da Gwamnatin Kano Za Ta Tura Manyan Jami’o’i Na Cikin Gida Da Ƙasashen Waje Karatun Digiri Na Biyu, Sun Yi Taron Nuna Godiya

Daga Ibrahim Muhammad Ɗalibai ‘yan asalin ƙaramar hukumar Dala da za su tafi karatu manyan jami’o’i a ciki da wajen ƙasar nan da gwamnatiin jihar Kano ta ɗauki nauyinsu sun…

Gwamna Lawal Ya Tabbatar Da Cikakken Goyon Bayan Gwamnatin Sa Ga Jami’ar Kimiyyar Likitanci Ta Tsafe

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyarsa ta ci gaba da bai wa sabuwar Jami’ar Kimiyyar Likitanci da Fasahar Lafiya ta Tarayya da ke Tsafe cikakken goyon baya domin…

Gwamna Abba Kabir Yusuf Na Aiki Tukuru Don Tabbatar Da Inganta Tsaro A Jihar Kano -AVM.Ibrahim Umaru

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana irin jajircewa da ƙoƙarin Gwamnan jihar Kano, Injinya Abba Kabir Yusuf ta sa ana samun kyautatuwar harkar tsaro a jihar Kano matakai da ake ɗauka…

Minista Goronyo ya Duba Ci Gaban Aikin Titin Abuja Zuwa Kano

Ministan Kasa a Ma’aikatar Ayyuka ta Tarayya, Bello Muhammad Goronyo, ya sake jaddada kudirin Gwamnatin Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu na tabbatar da kammala aikin gyaran titin Abuja zuwa…

An Ƙaddamar Da Littafin TAYA NI MU GYARA Na Zuwaira Dauda Kolo

Daga Ibrahim Muhammad An ƙaddamar da littafin TAYA NI MU GYARA da ke ba da shawarwari ga ma’aurata da Malama Zuwaira Dauda Kolo ta wallafa. Taron ƙaddamar da littafin an…

Karramawar LEADERSHIP Gare Ni, Zaburantarwa Ce -Gwamna Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa samun lambar yabo ta “Gwamna Mafi Nagarta Na Shekara” daga jaridar LEADERSHIP babban ƙarfafawa ce gare shi domin ci gaba da gudanar…