Masu Haɗa Magunguna Suna Da Daraja A Cikin Al’umma -Stephen Daniel

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana masu haɗa magunguna a cikin al’umma da zama gagara-misali, saboda irin gudunmawar da suke bayarwa. Sakatarem dindindin a Ma’aikatar Raya Dabbobi da Lafiyarsu na jihar…

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara na Naira Biliyan 140

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa tana gudanar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai kusan Naira Biliyan 140 a faɗin ƙananan hukumomi 14 na jihar, a wani…

Ku Guji Rikici Da Sunan Addini — Shaikh Zakzaky Ga Musulmi Da Kiristoci

Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky ya ja hankalin musulmi da kirista a fadin kasar nan da su guji abin da zai hada su fada da sunan addini ko kabilanci.…

Akwai Buƙatar Gwamnati Ta Ƙara Himma Don Kawar Da Gurɓatattun Magaguna A Ƙasar Nan -Pharmacy Halliru Binji

Ibrahim Muhammad Kano Tsohon mataimakin shugaban ƙungiyar masu harhada magunguna na ƙasa, kuma shugaban ƙungiyar Community Permacy na jihar Sakkwato, Pharmacy Ibrahim Halliru Binji ya bayyana taron da ake na…

Sanata Barau Jibrin Ya Cancanci A Tsayar Da Shi Takarar Gwamnan Kano A 2027 -Ibrahim Rabi’u Tahir

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hadimi na musamman ga mataimakin shugaban Majalisar Dattawa na ƙasa Sanata Barau I. Jibrin a kan harkar kasuwannin waya, Ambasada Ibrahim Rabi’u Tahir ya yi kira…

An Samar Da Jami’ar Sufuri Ta Ƙasa Da Ke Daura Ne Don Samar Da Ma’aikata A Ɓangaren Sufuri Daban-Daban -Farfesa Umar Katsayal

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban Jami’ar Sufuri ta ƙasa da ke Daura a Jihar Katsina, Farfesa Umar Adam Katsayal, ya bayyana cewa an sami gagarumin cigaba a harkar jirgin sama a…

Barazanar Kawo Hari Da Trump Ya Yi: Gwamnatin Tarayya Ta Yaba Wa Matsayar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin Tarayya ta nuna mutuƙar jin daɗin ta ga Madugun Kwankwasiyya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso tare da gode masa bisa kishin ƙasa da ya nuna na mayar…

Zamfara Ta Tashi Daga Matsayi Na 36 Zuwa Na 17 A Shekara Biyu Ƙarƙashin Gwamna Lawal — Rahoton BudgIT

Jihar Zamfara ta samu babban ci gaba a fannin gudanar da harkokin kuɗi, inda rahoton BudgIT ya nuna cewa jihar ta haura daga matsayi na 36 a 2023 zuwa matsayi…

Ganduje Zai Yi Aiki Tuƙuru Domin Kyautata Yanayin Filayen Jiragen Saman Ƙasar Nan Daidai Da Zamani -Dakta Aliyu Ibrahim

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa bikin da aka gudanar na cika shekaru100 da fara saukar jirgin sama a jihar Kano da cewa abin farin ciki ne da jin daɗi…

An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 100 Da Soma Saukar Jirgin Sama A Kano -Sa’ad Sa’id Sa’ad

Daga Ibrahim Muhammad An gudanar da da taron cikar shekara 100 da fara saukar jirgin sama na farko a Kano tare da karrama wasu muhimman mutane da suka bayar da…