Uba Sani Ya Gabatar Da Tsare-tsaren Ci Gaban Kadua a Taron Duniya a Dubai.

Gwamna Uba Sani Ya Bayyana Tsare-tsaren Ci Gaban Kaduna a Taron Duniya a Dubai. Daga Zainab Idris Bamalli, Kaduna Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya wakilci Nijeriya a taron…

SABUNTA BIRANE: An Samu Ragin Haɗurra a Zamfara Cikin Shekara Guda – FRSC

Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) ta bayyana cewa adadin haɗurran mota a jihar Zamfara ya ragu da kashi 6 cikin 100 idan aka kwatanta da shekarar 2024, sakamakon aiwatar…

Hukumar ‘SON’ Shiyyar Kano Ta Yi Gangamin Da Kamfanoni A Ranar Ingancin Kaya Ta Duniya

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Shugaban shiyya na hukumar kula da ingancin kaya na kasa “SON” na shiyyar Kano da Jigawa Mista Albart Wilberforce ya bayyana cewa karkashin jagorancin shugaban hukumar…

Shin Da Gaske Ne Ɗan Majalisar Tarayya Na Ƙaramar Hukumar Birnin Kano Ya Fice Daga NNPP?

Daga Ibrahim Muhammad Kano Tun a farkon makon nan ne ake yaɗa wani labari a kafafen sada zumunta da ba shi da tabbas na cewa zaɓaɓɓen ɗan Majalisar Tarayya a…

Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba Tare Da Sun Ajiye Makamai Ba Tamkar Miƙa Wuya Ne – Gwamna Lawal ga Hukumomin Tsaro

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gargaɗi shugabanni da hukumomin tsaro da su guji tattaunawa da ƙungiyoyi masu ɗauke da makamai idan har za a bar su da makaman nasu,…

Babu Mai Gidan Biredin Da Yake Amfani Da Sinadarin Da Zai Cutar Da Al’umma -Alhaji Ɗahiru Ɗantsoho

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana ranar ingancin kaya ta duniya da cewa rana ce ta farin ciki ga duk wani da yake sana’a ta kamfani ko yake sarrafa kayan…

Muna Yin Tsayin Daka Don Yin Komai Da Inganci -Sahibi

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ɗaya daga cikin manajojin kamfanin Bukari Food Oil, Yusuf Muhammad Sulaiman da ake kira da Sahibi masu sarrafa man girki, ya nuna farin ciki da suka…

Takin Sola Yana Samun Karɓuwa A Fadin Nijeriya Da Ƙasashen Maƙwabta Saboda Ingancinsa

Daga Ibrahim Muhammad Kano Kamfanin taki na “Solar Fertiliser” ya bayyana cewa a koyaushe suna aiki da dukkan ƙa’idoji da dokoki na Hukumar kula ingancin kaya ta ƙasa domin samar…

Gwamnatin Zamfara Ta Warware Matsalar Ɗaliban Ta Da Aka Bari A Indiya

Hukumar Tallafin Karatu ta Jihar Zamfara (ZSSB) ta bayyana cewa Gwamnan Jihar, Dauda Lawal, ya amince da biyan bashin kuɗin karatun ɗaliban jihar da suka yi karatu a Jami’ar Sharda…

Muna Nan Kan Cigaba Da Raya Sana’o’inmu Na Gargajiya Ƙaramar Hukumar Takai, Kano -Hon. Muktari Faruruwa

Daga Ibrahim Muhammad Ƙaramar hukumar Takai ta jihar Kano na nan riƙe da al’adunta a fannin sana’ar saƙa ta kaba da ake yin tabarmin kaba da faifai da mafifitai da…