Kasuwar Galadima Ta Fara Aikin Sabunta Gadar Shiga Kasuwa Da Ta Rushe

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar kasuwar Galadima ta fara aikin sabunta babbar gadar shiga kasuwar da ta rushe sakamakon yawan manyan motocin da ke shiga da fita kullum. Shugaban kasuwar, Alhaji…

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabon Tsarin Ci Gaban Zamfara Na Shekaru 10

Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da sabon Tsarin Ci Gaban Jihar Zamfara na 2025 zuwa 2034, wani tsari mai dogon zango da aka gina bisa bincike, bayanai, da tattaunawa da…

Shaikh Zakzaky Ya Halarci Addu’ar Bakwai Ta Rasuwar Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi

Daga Khalid Idris Doya, Bauchi Jagoran ‘yan’uwa Musulmi da aka fi sani Shi’a a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky, ya halarci addu’ar bakwai ta rasuwar fitaccen malamin addini, Shaikh Ɗahiru Usman…

Gwamna Lawal Ya Gabatar da Kasafin Naira Biliyan 861

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gabatar da ƙudirin kasafin kuɗi na shekarar 2026 mai darajar Naira Biliyan 861 ga Majalisar Dokokin Jihar, inda ya bayyana shi a matsayin taswirar…

Hukumar Alhazai Ta Jihar Kano Ba Ta Mayar Da Dala 100 Ga Wasu Mahajjatan Hajjin 2023 Ba

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Wasu daga cikin mahajjatan da suka sauke farali a shekarar 2023 daga jihar Kano sun yi ƙorafin cewa Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ba…

Bincike Ya Tabbatar Ƙungiyar Da Ta Zargi Gwamna Lawal Da Yi Wa ’Yan Bindiga Afuwa Ta Bogi Ce

An gano cewa zargin da ake yaɗawa cewa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi afuwa tare da sakin ‘yan bindiga da aka yanke wa hukunci ba shi da tushe…

Rasuwar Shaikh Ɗahiru Usman Rashi Ne Ga Duniya -Majalisar Dattawa Da Ta Wakilai

Daga Khalid Idris Doya A ranar Talata mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya jagoranci tawagar Majalisar dattawa domin miƙa ta’aziyya bisa rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru…

Har Yanzu Dokar Hana Acaɓa A Kano Tana Aiki -Gwamnatin Kano

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa za ta ɗauki matakin hukunta duk wani mutum da aka kama yana gudanar da haya da babur mai ƙafa biyu da…

Ban Yarda A Ware Watan Muharram Don Maulidina Ba – Marigayi Sheikh Ɗahiru Bauchi

Daga Khalid Idris Doya Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya bayyana cewa bayan ya rasu bai amince ba, kuma bai yarda a ware rana ta musamman a ranar 2 ga watan…

Rasuwar Sheikh Ɗahiru Bauchi Babban Rashi Ne A Addinin Musulunci -Sheikh Yusuf Yashi

Daga Ukasha Idris ‘Yan’uwa Musulmi almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) na Da’irar Bauchi sun kai ziyarar ta’aziyya da jajantawa ga iyalai da almajiran Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi bisa babban rashin…