Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa duk wani mataki da ya kamata a dauka na gyara ilimi Gwamna jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf zuwan sa ya na dauka…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Kungiyar shugabannin makarantun Sakandire ta Kasa sun gudanar da taron horo ga ‘yan kungiyar na shiyyar Arewa maso yamma da jihar Kano ta dauki bakunci da…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Karamar Hukumar Doguwa a jihar Kano Abdulrashid Rilwan ya bayyana cewa abin da suka sa a gaba shi ne su tabbatar da hakkin al’ummar Doguwar…
Daga Ibrahim Muhammad Sakatariyar hukumar inganta ayyukan shari’a da gyaran dokoki ta jihar Jigawa, Batista Aishatu Sulaiman Jahun ta bayyana cewa dokar kare haƙƙin yara da aka samar da ita…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa zuwan Dije Aboki a matsayin Babbar Jojin jihar Kano, ɓangaren sharia ya samu muhimmin gyara na mutumtaka da cigaba sosai. Shugaban ƙungiyar lauyoyi ta…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana aure a matsayin ibada da ke buƙatar yin haƙuri da juna a zamantakewa da mutunta juna da ladabi da biyayya da fahimta da kiyaye dokokin…
Daga Ibrahim Muhammad Babban mai taimaka wa Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf a kan harkokin ɗalibai, Hon. Ibrahim Ma’aji Sumaila, ya bayyana cewa harkokin cigaban ilimi a jihar…
Daga Ibrahim Muhammad Ambasada Abba Hassan Baban Maja Sarkin Tsuntsayen Hausawan Afirka, kuma Shugaban ƙungiyar shigar manoma ta Gida-Gida All Farmers Associations, sun gudanar da taron koyawa matasa da iyaye…
An bayyana Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf da cewa babu wani abu da ya fiifita a gabansa da ya wuce harkar bunƙasa cigaban ilimi ta bijiro da tsare,…
Wani fitaccen kamfanin ƙasar Turkiyya mai suna Direkci zai fara aikin samar da na’urorin zamani a harkar noma tare da samar da lambunan zamani domin bunƙasa noma a Jihar Zamfara.…





