GWAMNAN LAWAL YA JADDADA ƘUDURINSA NA BAIWA ƁANGAREN SHARI’A ‘YANCIN KANSU DON SAMAR DA ADALCI A ZAMFARA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta duƙufa wajen ba da fifiko ga tsare-tsare da ke inganta tabbatar da adalci a kan lokaci da kuma kare ’yancin…

Zamu yi aiki da Kasar Sweden don amfanin Al’ummar Zamfara – Dauda Lawal

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa a shirye ya ke ya haɗa hannu da ƙasar Sweden a fannoni da dama, waɗanda suka haɗa da ilimi, Harkar lafiya da…