A ranar Asabar ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gudanar da ziyarar gani da ido zuwa yankunan da ambaliyar ruwa ta shafa a Ƙaramar Hukumar Gummi ta Jihar. A…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a Ƙaramar Hukumar Gummi ta jihar. Ambaliyar ta afku ne a sanadiyyar ruwan sama kamar da bakin…





