Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar da Majalisar Habaka Abinci Mai Gina Jiki Ta Zamfara, Ya Ce Tamuwa Barazana Ce Ga Tattalin Arziki

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa matsalar rashin abinci mai gina jiki ba batun lafiya kaɗai ba ce, illa ce ta tattalin arziki da ke gurgunta ci gaban…

Hadin Gwiwa Afrika Ke Bukata Ba Agaji – Gwamna Lawal

Gwamna Lawal Ya Yi Jawabi A Taron Ƙarfafa Dangantarkar Tsakanin Kanada da Afirka, Ya Ce, Haɗin Gwiwa Afirka Ke Buƙata Ba Agaji Ba Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce…

GWAMNA DAUDA LAWAL A SHEKARA 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

Daga Sulaiman Bala Idris Ba ni da kokwanto akan cewa Dauda Lawal na ɗaya daga cikin gwamnonin da suka fi kowa kwarjini a Nijeriya. Amma abu ɗaya da nake yawan…

GWAMNAN ZAMFARA YA YI TA’AZIYYAR SARKIN KATSINAN GUSAU

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya taya al’ummar jihar juyayin rasuwar Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello. Allah ya yi wa Sarkin rasuwa ne yau da safen nan a…

Kwalejin Horas da Malamai Ta Gusau Ginshikin Samar Da Kwararrun Malamai – Dauda

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta ƙere-ƙere da ke jihar a matsayin wani ginshiƙin samar da ƙwararrun malamai a makarantun gwamnati a Zamfara. Majalisar…