GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA RUKUNIN SAKATARIYAR JIHAR ZAMFARA DA AKA GYARA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa burin gwamnatinsa na sake fasalin ayyukan gwamnati ya wuce samar da ababen more rayuwa kaɗai. Gwamnan ya ƙaddamar da ginin ‘C’ da…

Gwamnan Zamfara Ya Kaddamar Da Babbar Asibitin K/Namoda Da Aka Gyara

A ranar Talatar nan ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da ginin babban asibitin Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda, wanda aka yi masa gyara, tare da wadata shi da kayan aiki.…