Zamfara Ta Zama Jiha Ta Farko Da Ta Ƙaddamar da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani

Jihar Zamfara ita ce ta farko a Nijeriya da ta fara amfani da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani (ZDLF) don samar wa al’ummarta muhimman fasahohin zamani don ci gaban tattalin arziki,…

Gwamnan Kano yana daukar matakiai domin inganta Ilimi a Kano – Bashir Baffa.

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa duk wani mataki da ya kamata a dauka na gyara ilimi Gwamna jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf zuwan sa ya na dauka…

Gwamnatin Zamfara Ta Kafa Kwamitin Warware Matsalolin Daliban Jihar Da ke Karatu Kasashen Waje

A ranar 29 ga watan Mayun 2023 Gwamna Dauda Lawal ya karɓi jagoranci a hannun gwamnatin da ta kasa biyan kuɗaɗen jarabawar ɗalibai har na shekaru uku, wanda hakan ya…

Zamfara Ta Yi Zarra Tsakanin Malaman Nijeriya

Wani shugaban makaranta daga jihar Zamfara ya zo na ɗaya a duk faɗin ƙasar nan a wajen bikin karrama Malamai na Shugaban ƙasa na shekarar 2024. Ranar 5 ga watan…

Ilimi Kashin Bayan Ci Gaban Kowace Al’umma Ne – Dauda Lawal

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ayyana ilimi a matsayin wani ginshiƙi mafi muhimmanci ga ci gaban jihar Zamfara. A Larabar nan ne ɗaliban makarantar ‘Leadsprings International Schools’ suka karrama…

Gwamnatin Zamfara Za Ta Kafa Tubalin Bunkasa Ilimi – Dauda Lawal

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na ganin ta kafa tubali mai inganci a harkar ilimi don ’yan baya su samu ilimi mai inganci a…