Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Sakkwato ta amince da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke na yin watsi da ƙarar da tsohon Gwamna Bello Matawalle ya shigar…
Gwamna Dauda Lawal ya raba wasu motocin zirga-zirga ga rukunonin jami’an tsaron da ke aiki a jihar Zamfara. Bikin ƙaddamar da rabon motocin tsaron, tare da motocin sufurin na ‘Zamfara…





