Tsohon Shugaban Nijeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa manyan nasarorin da ya samu, inda ya jaddada kyakkyawan tasirin shugabancinsa a Jihar Zamfara. A ranar Talata…
Tsohon shugaban ƙasar nan, Chief Olusegun Obasanjo zai shiga jihar Zamfara domin ƙaddamar da wasu ayyukan da Gwamna Dauda Lawal ya yi a jihar, wanda zai haɗa da babban asibitin…





