Gwamna Dauda Lawal Ya Yi Alhinin Rasuwar Dattijo, Ambasada Jabbi Maradun

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan marigayi dattijon jiha, Ambasada Muhammad Jabbi Maradun. Marigayi Ambasada Jabbi ya rasu yana da shekaru 82 a duniya a Abuja ranar…

GWAMNAN ZAMFARA YA YI TA’AZIYYAR SARKIN KATSINAN GUSAU

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya taya al’ummar jihar juyayin rasuwar Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello. Allah ya yi wa Sarkin rasuwa ne yau da safen nan a…