Babbar Sallah: Gwamna Lawal Ya Buƙaci Musulmin Zamfara Su Tuna Da Muhimmancin Sadaukarwa Da Halin Ƙwarai

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya taya al’ummar Musulmin Zamfara da Nijeriya murnar zagayowar ranar Babbar Sallah ta bana. Musulmi a faɗin duniya na murnar ranar Babbar Sallah, wanda kuma…

Eidl Fitr: Gwamna Dauda Lawal Ya Buƙaci A Samu Haɗin Kai Da Zaman Lafiya

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi kira ga al’ummar jihar Zamfara da su rungumi haɗin kai da zaman lafiya. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala…