An Yabawa Gwamnan Zamfara Kan Gudummuwarsa Ga Sojojin Da Ke Aiki Zamfara

Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal bisa jajircewarsa da ci gaba da bayar da goyon baya ga ayyukan soji a jihar. A ranar…

Za Mu Ci Gaba Da Ba Sojojin Duk Wani Goyon Bayan Da Suke Bukata – Dauda Lawal

Gwamna Dauda Lawal ya tabbatar wa rundunar sojojin ƙasar nan jajircewar gwamnatinsa wajen bai wa jami’an soji cikakken goyon bayan gwamnatin sa a jihar Zamfara. Ranar Juma’ar nan da ta…

Gwamnan Zamfara Ya Yabawa Sojoji Akan Kokarinsu

A ranar Alhamis ne gwamnan ya jagoranci zaman Majalisar Tsaro ta Jihar Zamfara a fadar gwamnati da ke Gusau, babban birnin jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun…