Sabuwar Dokar Haraji Ba Alheri Ba Ce -Barista Shehu Fagge

Daga Ibrahim Muhammad Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Fagge, Hon. Barista Muhammad Bello Shehu, ya bayyana cewa su kan su a cikin ‘yan Majalisun Tarayya akwai ‘yan Kudu…

Wajibi Ne Ma’aurata Su Zama Masu Biyayya, Haƙuri Da Girmama Juna -Hon. Muhammad Bello Butu-Butu

Daga Ibrahim Muhammad Ɗan majalisa mai wakilar ƙananan hukumomin Rimi Gado da Tofa, mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Hon. Muhsmmad Bello Butu-Butu, ya yi kira ga ma’aurata ango da…

Muna Da Tsare-Tsaren Muhimman Ayyuka Na Cigaban Al’ummar Ƙaramar Hukumar Rimin Gado -Hon. Sani Salisu

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban riƙo na ƙaramar hukumar Rimin Gado a jihar Kano, Hon. Sani Salisu, ya bayyana ɗan majalisar jiha mai wakilatar Rimin Gado da Tofa a majalisar dokokin…