An Yaba Wa Tinubu Da Ganduje Kan Bai Wa Kwankwaso Da Bichi Muƙami

Daga Ibrahim Muhammad An yaba wa shugaban ƙasa Ahmad Bola Tunubu da shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje bisa bai wa jigo a jam’iyyar APC kuma tsohon…

Mana So Gwamnatin Kano Ta Ƙara Faɗaɗa Mana Kasuwar Farm Centre -Ambasada Jamilu Gama

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa an sami gagarumar nasara da habɓakar cigaban kasuwar hada-hadar wayoyi ta Farm Centre a ƙarƙashin jagorancin zaɓaɓɓen shugaban kasuwar, Ambasada Jamilu Bala Gama. Da…