NDLEA Ta Kai Samame Sansanonin Hada-Hadar Miyagun Ƙwayoyi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA) ta ƙasa reshen jihar Kano, ta yi nasarar daƙile hada-hadar ƙwayoyi da sauran kayan maye a faɗin jihar Kano.…