Daga Ibrahim Muhammad Kano Ma’aikata da masu kamfanoni a rukunin ƙananan masana’antu na Dakata da ke jihar Kano sun nuna damuwa da kuma ɗora zargi a kan kamfanin rarraba wuta…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ƙiru da Bebeji a jihar Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, ya tabbatar wa al’ummar mazaɓarsa da cewa bai taɓa goyon bayan…





