GWAMNA LAWAL YA GABATAR DA KASAFIN KUƊIN BILIYAN 545 NA 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ɗaukar wani tsari mai inganci wajen tafiyar da harkokin kuɗaɗen jihar. A ranar Alhamis ne gwamnan ya miƙa wa Majalisar…

Asibitin Abubakar Imam Ya Jinjina Wa Ma’aikacinsu Da Ya Tsinci Dalolin Amurka Ya Mayar

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban Asibitin lura da larurar mafitsara na Abubakar Imam da ke jihar Kano, Dakta Amin Imam Yola, ya yaba da kyakkyawan hali da ɗaya daga cikin…