Daga Ibrahim Muhammad Kwamared Abdullahi Usman Yalo shugaban ƙungiyar malaman makarantun Sakandire na jihar Kano, ya bayyana gamsuwarsa a kan abubuwa da gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Alhaji Abba Kabir Yusuf…
Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar tsofaffin ɗalibai na makarantar Rimi City, RICOSA, ta gudanar da zaɓen shugabanninta karo na farko a matakin guraben shugabancin guda 18. An gudanar da zaɓen ne…





