UNICEF Ta Yi Gargadi Kan Matsalolin Kiwon Lafiya a Bauchi

Daga Abubakar Rabilu Gombe Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana damuwarsa game da ƙarancin haihuwar da ake yi a cibiyoyin kiwon lafiya a Jihar…

Gwamnan Kano yana daukar matakiai domin inganta Ilimi a Kano – Bashir Baffa.

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa duk wani mataki da ya kamata a dauka na gyara ilimi Gwamna jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf zuwan sa ya na dauka…

Kano ta karbi bakuncin taron ANCOMPSS na shiyyar Arewa maso Yamma

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Kungiyar shugabannin makarantun Sakandire ta Kasa sun gudanar da taron horo ga ‘yan kungiyar na shiyyar Arewa maso yamma da jihar Kano ta dauki bakunci da…

Al’ummar Doguwa zamu sa a gaba – Abdulrashid Rilwan

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Karamar Hukumar Doguwa a jihar Kano Abdulrashid Rilwan ya bayyana cewa abin da suka sa a gaba shi ne su tabbatar da hakkin al’ummar Doguwar…