Ɗan Jarida Ya Zargi Ma’aikatan Lafiya A Katsina Da Sakaci Da Aiki
Wani ɗan jarida daga Katsina, Abubakar Ayuba Masanawa, wanda ke jagorantar kafar yaɗa labarai ta Ɗanmasani Radio Online, ya yi kira ga Hukumar Katsina State Contributory Healthcare Management Agency (KATHCIMA)…









