Ɗan Jarida Ya Zargi Ma’aikatan Lafiya A Katsina Da Sakaci Da Aiki
Wani ɗan jarida daga Katsina, Abubakar Ayuba Masanawa, wanda ke jagorantar kafar yaɗa labarai ta Ɗanmasani Radio Online, ya yi kira ga Hukumar Katsina State Contributory Healthcare Management Agency (KATHCIMA)…
Ogan Ɓoye Ya Nuna Jin Daɗinsa Na Buɗe Rukunin Manyan Shaguna Na Ɗan’aggo A Nasarawa
Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Yusuf Imam Ogan Ɓoye, ya ce ba za su manta da gudunmawar da babban ɗan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Lawwali Ɗan’aggo…
Hon. Abiola Ya Yaba Da Taimakon Da Alhaji Ɗan’agogo Ya Yi Wa ‘Yan Kasuwa A Kano
Daga Ibrahim Muhammad An yaba wa Alhaji Lawwali Dan’agogo bisa irin karamci da ya nuna na soma bai wa waɗanda tun farko suke zaune a wajen da aka gina katafaren…
An Ƙaddamar Da Aikin Duba Masu Larurar Ido Kyauta A Kano
Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Yusuf Imam Ogan Boye, ya ƙaddamar da duba masu larurar idanu kyauta ga al’ummar yankin a Asibitin Gwagarwa a safiyar ranar Asabar.…
















