Na Ji Daɗin Cika Burin Mahaifina Na Gina Masallaci Da Makaranta Da Na Yi -Aminu Umar Mai Famfo

Daga Ibrahim Muhammad Mataimakin Gwamnan jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo ya jagoranci ƙaddamar da buɗe makaranta da masallaci wanda mataimakin manajan daraktan Hukumar KASCO, Hon. Aminu Aminu ya gyara…

Za Mu Bunƙasa Kasuwar Ƙofar Ruwa – ‘Yan Leman

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Abdullahi Muhammad Bala ‘Yan’leman na ɗaya daga cikin masu neman takarar shugabancin ƙungiyar ‘yan kasuwar Ƙofar Ruwa, Kanao, ya bayyana dalilin fitowar sa takarar da cewa…

Ministan Sufuri Ya Yaba Wa Izala Kan Shirya Musabakar Ƙur’ani

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ministan Sufuri, Sanata Ahmed Alƙali ya yaba wa ƙungiyar Izala ta ƙasa ƙarƙashin jagorancin Sheikh Sani Yahaya Jingir bisa jajircewa wajen shirya aikin alkhari na ilimi…