Gwamnan Kano Ya Rantsar Da Sabbin Kwamishinoni

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya jagoranci rantsar da sabbin kwamishinoni guda bakwai da ya naɗa. Kwamishinan shari’a na Kano, kuma babban Lauyan jihar, Barista…

Gwamnan Kano Jinjina Wa Kwamishinan Da Ya Ajiye Aikinsa

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da ajiye aiki da Injiniya Muhammad Diggol, ya yi a matsayinsa na Kwamishinan ma’aikatar bibiyar aiyuka nan take.…